User talk:Mosman Abubakar
Appearance
Sanin Wikipedia
[edit]Assalamu alaikum, naga comment dinka akan maganan dakayi a talkpage din Ali Nuhu, https://wiki.riteme.site/wiki/Talk:Ali_Nuhu Ina mai sanar da kai cewa bashi yayi creating din page ba,kuma shi Ali nuhu baya editing wikipedia, kuma bazai ga maganan da ka mai ba akan cewa ka fans dinshi ne, kana da bukatar ka ziyarci Teahouse domin kagane yanda wikipedia ke guna. Nagode Anasskoko (talk)